*Assalamu Alaikum!*
*Ana sanar da 'Yan Uwa cewa insha Allahu gobe Dr. Abdallah Usman Gadon Ƙaya zai gabatar da karatun littafin ALKABA'IR a Masjidu Bukhari dake Unguwar Tudun Maliki.*