RAMADAN TAFSIR 1446H./2025M.
Cikin Amincewar Ubangiji Yau Daya Ga Watan Ramadan Mallamin mu Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Zai Bude Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Wanda Yake Gabatarwa a Harabar Masallacin Al-ansar dake cikin Garin Kumo na Karamar hukumar Akko dake jihar Gombe Sannan In Shaa Allah gobe biyu ga Wata Mallam Zai bude Darussan Mata Na Watan Ramadan
Muna fatan Allah Ya Karawa Mallam Lafiya da nisan kwana Mai Albarka Allahummmah Ameeen
Sanarwa:
Al-ansar Media